Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Talaka zan aura saboda yadda talakawa ke son mahaifina inji Noor Buhari

 Talaka zan aura saboda yadda talakawa ke son mahaifina inji Noor BuhariNi talaka zan aura saboda yadda talakawa suka nunawa mahaifina kauna inji yar gidan shugaban kasa Noor Buhari.


Ni dan talakka zan aura domin nuna halacci ga talakkawan Najeriya da suka nuna soyayyar su ga babana~Noor Buhari 


Yar gidan  shugaban kasa Muhammad Buhari wadda ita kadai ta rage yanzu batai aure ba kuma kusan ita ce yar auta ta ce ita dan talakkawa zata aura saboda tayiwa talakawan Najeriya da suka nuna soyayyar su ga Buhari tsawon lokaci halacci domin ta hakane kawai zata sanya mutane masu yawa cikin farin ciki da walwala.


Talakawa su nuna mana kauna kuma sun so mahaifina har cikin zuciyarsu dan haka na zabi auren talaka domin na nuna musu farin ciki na game da halaccin da sukai mana.


Dan haka ni bani da burin auren mai kudi ko me mulki a halin yanzu, ni taku ce masoyan baba wato talakawa ina kaunarku a raina kamar yadda kuke son mahaifi na.


Talakawa sai a fara shirye-shirye, wannan biki na ku ne bana masu kudi bane.

Post a Comment

1 Comments